Yarinyar me shekara goma sha biyar ta mutu.
Wani bawan Allah ya hadu da jarabawa yayin ake cigaba da zakulo yara a cikin ruguzazzun gidaje, wannan bawan ALLAH  yar shi me shekara goma sha biyar ta rasu a cikin wannan ibtila'i.
Source: Roya
 Abun tausayi, ALLAH YA JIKAN TA KUMA YA YIMANA AFUWA DA AFUWARSA AMEEN



 
0 Comments