Ticker

6/recent/ticker-posts

TA MUTU BAYAN TA HAIFESHI!

 Yaron da mahaifiyarsa ta rasu sakamakon girgizar kasa.

An samu wannan yaran sabon haihuwa yayin da ake ta kokarin ceton mutane wadanda girgizar kasar turkey da syria ta shafa,


Ana zargin cewa mahaifiyar wannan yaron ta mutu ne bayan da haifeshi a lokacin

Post a Comment

0 Comments