MASALLACIN YA RAGUJE!



A yayin da ake cigaba da binciko inda mutane suke a girgizar kasar turkey (turkey syria earthquakes)


Sama da gine-gine 5,500 manya da kananu sun ruguje kuma dayawansu da mutane a ciki,


Masallacin yeni a garin maltya a kasar turkey, shima ya ruguje sakamakon girgizar kasa.


Source