Ticker

6/recent/ticker-posts

YADDA WAYARKA ZATA ZAMA ME SAURI

 Yadda wayarka zata maka sauri 




Kanaso wayarka ta dena slow?


  1.  Ka kashe ta ka kunna(restart), duk sanda wayarka take slow a lokacin amfani da ita idan ka kashe ta ka kunna zata dena.
  2.  kayi updating wayarka, idan ka je setting na wayarka zaka ga about a can kasa se ka je ka danna shi idan ka duba zaka ga UPDATE idan kayi updating wayarka zata dena slow kuma zata kara aiki da sauri 
  3.  samun sarari a memory na wayarka, idan ka bari storage din wayarka yakai 90% na cika misali 32gb ne se ka cika 30gb to tabbas wayarka zata fara slow amma idan ka bar space me yawa to zata zama tana aiki da sauri.
  4. goge duk wani abu da ka gama amfani da shi, domin barin abubuwan da ka gama amfani dasu ze cika maka waya da wuri amma idan kana deleting dinsu wayarka zata zauna lafiya.
  5. barin data a kunne ze sanya wayarka tazama cikin sauri ba slow, domin idan ka kashe data, messages da wasu notifications wanda se an kunna data suke shigowa zasu taru suna jiran ka kunna data saboda haka kana kunna data zasu fara rige-rigen shigowa wannan shi ze saka wayarka ta dinga slow tana kamewa.. 

   Saboda a kiyaye

Post a Comment

0 Comments