Ticker

6/recent/ticker-posts

YA FIRGITA SOSAI!

Ya firgita sosai!


Ana ta Ceto yara kananu a karkasahin gini a kasar turkey sakamakon girgizar kasa (turkey syria Earthquakes)



Wani yaro ya firgita sosai bayan ya tashi a karkasahin ruftawar gini sakamakon girgizar kasa,



Bayan an samu an ciro yaron daga karkasahin gini yaron ya farka a firgice yana tambaya " me yake faruwa mene ya faru?" 

 

Stay connected with us

More news

Post a Comment

0 Comments