Ticker

6/recent/ticker-posts

Turkey syria earthquakes

 Turkey syria Earthquakes.



Har yanzu ana ta zakulo mutane daga cikin girgizar kasar turkey da syria 



A wayewar safiyar ranar litinin aka wayi gari da wata mummunar girgizar kasa( Earthquake ) a kasar turkey da syria da kuma wasu kasashen gefen su.



Wannan girgizar kasa ( Earthquakes ) ta kai matsayin 7.8 magnititude...


Shugaban kasar turkey tayyip erdogan yana iya kokarin sa wajen lalubo wuraren da girgizar kasar ta shafa (Earthquakes), wanda a yanzu an nemo yankuna goma a kasar turkey inda girgizar kasar ta shafa kuma an kaddamar da hutun wata uku a yankunan.


Wani daga cikin dalibai a kasar turkey yayi godiya ga ALLAH bayan ya samu tsira daga wannan girgizar kasar 


Kusan mutane 5,000 sun mutu a wannan girgizar kasar 

Iyalan gidaje sama da dari 100 suna nan a karkashin ruftawan gidaje ba samu a n ciro su ba  





Kimanin mutane miliyan 23 dake kasar turkey da syria , wannan girgizar kasar ta shafe su (turkey syria Earthquakes) 



Dayawan mutane sun wayi gari basu da abinci da wurin kwanciya ( food & shelter ) sakamakon girgizar kasa


Kasashe 70 sun kaddamar temako ga kasar turkey akan abinda ya faru na girgizar kasa 

More news here

#syriaturkey

#turkeysyriaearthquake


Innanlillahi wa inna ilahi raj'un hakika wannan girgizar kasar ta jawo mutuwa na mutane dayan gaske se dai muce ALLAH ya jikan musulmai dake ciki ALLAH ya mana rahama baki daya ameen

Post a Comment

0 Comments