Ticker

6/recent/ticker-posts

KIRAN SALLAH DA MOTAR YAN SANDA A KASAR TURKEY

 Bayan girgizar kasa da ta faru a kasar turkiya,

Wani masallaci da wannan ibitila'in ya afkamasa sun rasa loudspeaker da zasuyi kiran sallah, a saboda haka yan sandan da suke aikin ceton mutane suka bada aron motar su ayi kiran sallah da loudspeaker motar da take jinia,





https://youtube.com/shorts/ik-iCqUNSGY?feature=share

Allahu akbar abin farin ciki ne kwarai, wannan yana nuna mana musulmai kullum soyayya ce a tsakanin su, 

Yan sanda yakamata ku gane, tsakanin ku da mutanen gari soyayya ce da adalci

Post a Comment

0 Comments