The amazing fact
Masallaci a cikin ruwa!
Abun mamaki ne kwarai da gaske ace maka ga wani masallaci a cikin ruwa.
Daga cikin masallatai wanda aka gina a cikin ruwa ga 10 nan karanta ka domin ka tabbabtar.
1- MASALLACIN SULTAN OMAR ALI SAIFUDDIN, BRUNEI: wannan masallacin an gina shi ne a wani ruwa dake gefen wani qauye me suna KAMFUNG AYER dake Kaaar Brunei. Masallacin ya kasance gini mafi Tsayi a garin BANDAR SRI BEGAWAN masu ziyartar Kasar brunei suna yawan zuwa masallacin domin ganewa idon su wannan abun mamaki ( the most amazing thing )
Idan kaga masallacin daga nesa sekace jirgin ruwa ne, masallacin yanada manara guda 7 amma guda daya daga cikin su tafi tsayi, ga kuma hasumiya me kyau da daukan ido wadda akayiwa kalar ruwan gwal kusan dukan masallacin kewaye yake da ruwa,
2- MASALLACI ME KYALLI ( CRYSTAL MOSQUE) MALAYSIA: ka taba jin wannan sunan wannan shine masallaci me kyalli a kasar malaysiya, an ginashi a wani tsiburi a garin WAN MAN, an gina wannan masallacin a gabar ruwan gari TERENGGANU a kasar malaysiya.
Wannan masallacin yana daga ciki masallatai mafi kyau a duniya domin an ginashi ne daga gilas da wasu kyan kyal-kyali, lallai wannan masallaci ya cika sunanshi ( CRYSTAL MOSQUE ), idan kuma dare yayi ka kalli yadda masallacin yake wani kyal-kyali me daukan ido wannan baki baze iya fada ba.
tsarin ginin masallacin yana kayatar da me kallo kwarai da gaske, abun mamaki an gina wannan masallacin a gabar teku, idan ruwa yayi sama ta bangaren masallacin se kaga kamar masallacin yana yawo a saman ruwa, ALLAHU AKBAR abin sw wanda yaje ya gani
wannan ginin gini ne me abin mamaki kwarai da gaske, kuma ya ishemu al ajabi a gina masallaci me hawa uku a kan ruwa
kuma masallacin yana daga cikin masallatai mafi kyau a duniya an kammala ginin masallacin a shekarar 1993 ginin masallacin rabi yana kan kasar gefen teku, Rabi kuma yana cikin tekun atlantic. Wajen ginin assalam masallacin an kashe dollar miliyan dari hudu zuwa miliyan dari bakwai { $400 - $700 million}
7 - MASALLACIN ORTAKOY, ISTANBUL TURKEY:
shi wannan masallacin be kasance a cikin ruwa ba amma dai yana daf da ruwa bayansa kuma wata gadar sama ce me daukan hankali, an gina masallacin a lokacin daular usmaniyya cikin masallacin anyimasa ado me kyau da daukar hankali,
8- MASALLACIN PUTRA, MALAYSIA:
wannan masallacin yana kewaya da kogin garin putrajaya, masallacin yana da kyau kwarai da gaske kuma saman hasumiyar masallacin wani karfe ne me tsayi da tsini
yana daukar masallata sama da dubu goma 10,000
wanna masallacin yana kusada gidan gwamnatin kasar malaysia, yana iya daukan masu sallah mutum duba goma sha bakwai 17,000 kuma masallacin yana da hasumiya guda ashirin da biyu 22 wanda akayi su da gilas da kayan Qarau.
.jpg)



.jpg)






.jpg)
.jpg)







.jpg)


.jpg)






0 Comments